Ko mecece buƙatar ka, addu'a ita ce amsa. Aika da bukatar addu'ar ka kuma za mu yi ma ka addu'a.
Sirri
Buƙatar addu'ar ka amana ce mai muhimanci kuma za a riƙe ta a sirrance. Don taimaka mana bin dokokin kariyar bayanai, a ambaci mutane da sunansu na farko kawai sai a bar sauran bayanan da za a iya gane su (Sunan ƙarshe, bayanan hulɗa, wurin da ka ke, aikin ka da sauran su).
A duba Dokar Tsare Sirrin mu domin ƙarin bayani.
Dokar Tsare Sirri