Ba da gudummawa

Na gode da goyon bayan ku.

Duk abin da muke yi yana yiwuwa ne ta hanyar bayaswa da addu'ar mutane kamar ku. Kowace gudummawa, babba ko ƙarama, tana taimakonmu mu almajirtar da masu bin Kristi ta wurin ilimi mai inganci da kuma ikon Maganar Allah mai chanza rayuwa

Ba da gudummawa Yanzu
External website link icon
International giving icon

Koyarwar Littafi Mai Tsarki

₦4500
Za a iya bayar da littafin Derek Prince ga sabon tuba.
₦90000
Za a iya samar da koyarwar bidiyo na mintuna 5-15 na Derek Prince.
Da ₦453000
Za a iya fassara littafin Derek Prince zuwa wani harshe.
International giving icon

Abin da Yasa gudunmuwarku ke da Muhimmanci

Muna dogara ga gudummawa don aiwatar da aikinmu na duniya na “kaiwa ga waɗanda ba a kai garesu ba, mu koyar da waɗanda ba a koyar ba” don ɗaukakar Allah. Hidima ce ta ƙauna ga kowa don cika Babban Alkin da Yesu ya bar mana

Ba da gudummawa kai tsaye don goyan bayan ƙoƙarinmu na koyar da Littafi Mai Tsarki a duk faɗin Najeriya.

Sauran Hanyoyin Bada gudummawa

Da fatan za a tuntuɓe mu don ƙarin cikakkun bayanai da wasu hanyoyin da za ku iya bai wa ma'aikatar Derek Prince a Nigeria.

Tuntube Mu

Bayarwa ga Gado

Ku saka hannun jari a cikin Mulkin Allah kuma ku yi tasiri ta wurin ba da kyauta ga ma'aikatun Derek Prince a Najeriya a cikin wasiyar ku..

Bayarwa ga Gado
Gemma L