Gwiwar ma'aikatar Derek Prince a Najeriya ba ta taɓa yin sanyi ko jan jiki wurin ƙoƙarinmu na koyar da Littafi Mai Tsarki ba.