Kaiwa ga Waɗanda Ba'a Kai garesu ba. Koyar da Wanɗanda Ba'a Koyar ba.
A Ma'aikatar Derek Prince Nigeria, sha'awarmu ita ce mu koyar da Littafi Mai-Tsarki da almajirtar da masu bi su yi cikkakar rayuwa ta wurin Yesu da kyakkyawar fahimtar Maganar Allah. Karfafa bangaskiyarku kuma ku canza duniyarku ta wurin kayan nazarin Littafi Mai-Tsarki kyauta waɗanda ke dauke da koyarwar Derek Prince ta kowane lokaci.